Siyasar Arewa
Bayan nuna yatsa da Nasir El-Rufa'i ya yi wa gwamnan Kaduna, Uba Sani, Isa Ashiru Kudan ya zargi Uba Sani da nuna wariya. Siyasar Kadina ta dauki dumi.
Rikicin siyasa da ya ratsa tsakanin tsohon gwamna, Nasir El Rufa'i, da gwamna mai ci, Uba Sani ya fara jawo ra'ayin masu amfani da shafin sada zumunta.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce babu wani sabani tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufa'i. Sai dai El-Rufa'i ya nuna yatsa ga Uba Sani
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban jam'iyyar NNPP a Gombe kuma tsohon dan majalisa, Hon. Rambi Ayala ya fice daga cikinta zuwa APC mai mulkin jihar.
Tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar ya ce mulkin soja ya kare a Najeriya. Ya ce yana alfahari da wanzuwar dimokuradiyya da ya assaa a 1999 da ya mika mulki.
An yi mamaki da Atiku Abubakar bai halarci taron PDP na Arewa maso Gabas ba. PDP na shirin kawo gyara a shugabancinta don tabbatar da sulhu da karfafa jam’iyya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ba da shawarar yadda za a inganta dimukraɗiyya inda ya caccaki yan siyasa game da sauya sheka zuwa wasu jam'iyyu.
Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benue ya jaddada ikonsa a mataayin gwamna inda ya gargadi masu neman kawo masa cikas a cikin mulkinsa da cewa su yi hakuri.
Dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi, ya gana da fitaccen jigon jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim Zaura, a ofishinsa da ke Abuja.
Siyasar Arewa
Samu kari