Siyasar Arewa
Majalisar dokokin Legas ta tsige Mudashiru Obasa saboda zargin rashin ɗa'a. Legit Hausa ta jero shugabannin majalisar jihohi da aka taba tsigewa.
Gwamnatin Bauchi ta zargi shugaba Bola Tinubu da amfani da ministoci domin ruguza 'yan adawa a zaben 2027. Bala Mohammed ya karyata zargin Yusuf Tuggar.
Goyon bayan Isah Liman Kantigi ga Gwamna Bago a 2027 ya jawo cece-kuce. Jam'iyyar PDP ta sha alwashin daukar matakan ladabartar da dan takarar na ta.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto a Najeriya, Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya sanar da ficewar shi daga babbar jam'iyyar adawa ta ƙasar - PDP. Tsohon gwamnan ya fadi dalili.
'Yan majalisun Arewa sun bayyana cewa za su cigaba da tirjiya ga Bola Tinubu kan kudirin haraji da ya gabatar. Majalisa za ta tattauna haraji da lasafin kudi.
Shugaba a APC ya bayyana cewa haduwar El-Rufa'i, 'yan bangaren Atiku da SDP ba za ta girgiza su ba kwata kwata. APC ta ce El-Rufa'i ya shiga rudani a siyasance.
Wata kungiyar matasan Arewa sun bayyana rashin jin dadin yadda wasu daga cikin jagororin yankin su ke neman goyon bayan kudirin harajin Bola Ahmed Tinubu.
ACF ta yi bayani a kan rawar da ta ke takawa a wajen fitar da ɗan takara a zabukan kasar nan, inda ta nanata cewa dukkanin mambobinta na ajiye ra'ayin siyasarsu.
Shehu Gabam ya kare ganawarsa da tsohon gwamnan Kaduna, El-Rufai. Ya ce jam’iyyar SDP tana kokarin gyara Najeriya yayin da tattalin arzikin kasar ke tabarbarewa.
Siyasar Arewa
Samu kari