Shugaban Sojojin Najeriya
Ana zargin sojoji da harbe wani mutum mai suna Danjuma Adamu tare da ‘dansa Jafet Danjuma kan hana rushe gidansu da ke Barakallahu a Igabi ta jihar Kaduna.
Wani jerin kasashe masu karfin Soja a duniya a 2022 da Statista ta saki ya nuna cewa kasar Sin ne kan kan gaba wajen yawan jami'an sojoji, rahoton Statista .
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Za ku ji asalin dalilin fito da tsofaffin mayakan Boko Haram daga gidan yarin kirikiri. Shugaban Hafsun Tsaro ya yi wannan bayani bayan taron majalisar tsaro.
Giwa, Kaduna - Shugaba kuma gagararren ‘dan ta’addan jihar Kaduna, Ali Dogo, ya halaka tare da wasu mayakansa sakamakon luguden wuta ta NAF suka yi musu a Giwa.
Yan kananan yara da mata sun hallaka yayin tserewa ‘yan bindiga a wani kauyen jihar Zamfara. Mata da ‘Yan Yara 30 ne suka nutse a ruwa a yunkurin tsira da ransu
Rundunar Operation Hadin Kai (OPHK)ta samu nasarar kama fiye da ‘yan ta’adda 79 da masu taimaka musu a yankin Arewa maso Gabas a cikin makwanni biyu da suka yi.
Za a gurfanar da dakaru da sojojin Najeriya sittin da takwas a kotun sojoji kan zarginsu da aikata laifuka daban-daban. Da ya ke kaddamar kwamitin na mambobi 12
Dakarun rundunar sojin Najeriya na Operation Hadin suna nan suna musayar wuta da mayakan kungiyar ta'addancin Boko Haram a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari