Ilmin Sakandare a Najeriya
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana dokar ta-baci a kan sha’anin ilmi. An fara ne da kara kason ilmi a kasafin kudin 2024. Abba zai kara daukar ma’aikata 10, 000.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daliban da kawai ke karatu a makarantun gwamnatin tarayya ne za su amfana da shirin ba dalibai rancen kudin karatu.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar ilmi ta bayyana cewa za ta fallasa masu amfamo da digirin bogi a kasar nan. Hakan na zuwa ne bayan an gama bincike.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta dage kaddamar da shirin ba daliban Najeriya lamuni mara ruwa don karatunsu.
Wani dalibin makarantar sakandiren gwamnati da ke birnin tarayya Abuja, ya rada ransa. Dalibin ya bar duniya ne bayan ya taka wayar wutar lantarki.
Rahotanni sun tabbatar da bullar wata sabuwar cuta da ake tunanin sankarau ce a jihar Yobe. Bullar cutar ya jawo sanadiyyar rasuwar dalibai 20 har lahira.
Ministan babban birnin tarayya (FCT) Nyesom Wike ya amince a fitar da naira biliyan 30.9 don gyara akalla makarantu 62 a fadin birnin Abuja kafin watan Mayu.
An ruwaito yadda wata mummunar gobara ta kama wasu makarantun sakandare a jihar Anambra. An alanta tashin wutar da lamarin da ke da alaka da hunturu.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta gina wata makarantar sakandare ta zamani a Abuja, wacce za a kashe naira biliyan 1.7 wajen gina ta, kuma a cikin shekara daya.
Ilmin Sakandare a Najeriya
Samu kari