Kudin Makaranta
WAEC ta ce daliban jihohin da tke bi bashi ba za su ga sakamakon WASSCE 2026 ba, yayin da ta rike sakamakon dalibai 167,486 saboda zargin magudin jarrabawa.
Majalisar Dokokin Kano ta amince da dokar da ta kayyade yadda makarantu masu zaman kansu za su ƙara kuɗin makaranta da sauran kuɗaɗen gudanarwa a jihar.
Tunde Onakoya ya ƙaddamar da tallafin karatu na N250m ga masu NYSC da sabbin masu digiri, tare da horon fasaha, damar aiki da kwamfutar tafi-da-gidanka kyauta.
A labarin nan, za a ji gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya gwangwaje sarakunan gargajiya da motocin alafarma da yawansu ya kai 156 duk da talauci a jihar.
Gwamnatin Abba Yusuf za ta dauki karin malamai 4,000 domin rage cunkoso da inganta karatun firamare, tare da magance matsalar rashin zuwan yara makaranta.
Yobe ta rufe dukkan makarantun kwana a matsayin matakin kare ɗalibai bayan karuwar garkuwa da su a jihohi kamar Kebbi da Neja. Jihohi da dama sun bi sahu.
Gwamnan jihar Neja ya yafewa daliban jami'ar Abdulkadir Kure da suka fara karatu kudin makaranta na zangon 2024|2025. Ya ba dukkan daliban kyautar N100,000.
Gwamnatin Tarayya karkashin Bola Tinubu ta ware N1.8bn domin samar da ilimi da gyaran halayen 'yan matan Chibok da aka ceto, daga yanzu har zuwa 2027.
A labarin nan, za a ji yadda wani ƙudirin majalisa ya tsallake karatu na farko domin hana ma'aikatan gwamnati kai iyalansu asibitocin da makarantun kuɗi.
Kudin Makaranta
Samu kari