Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Tsohon Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya koma wata fada a cikin birnin Kano biyo bayan tube masa rawanin sarauta da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi.
Za a ji yadda Hadimin Abba Kabir Yusuf ya yi hasashen dawowar Sanusi a 2023. Dama can ana tunanin idan Kwankwasiyya ta karbi mulki, abubuwa za su canza a Kano.
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya ki yin magana kan masu hannu a tube shi daga sarautar Kano a 2020 inda ya ce ba su da wannan darajar.
A shafin Facebook, Tsohon ‘dan takaran gwamna ya yi ruwan kalamai kan sarautar Kano da Muhammadu Sanusi II, ya ce manyan yan siyasar Kano yawanci yayan Sarauta ne.
Tsohuwar gwamnatin Abdullahi Ganduje a shekarar 2020 ta tube Muhammadu Sanusi II daga kurajerar sarautar Kano wanda ake ganin siyasa ta shiga cikin lamarin.
Jagoran jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ƙarin haske kan abin da ya sani game da sake naɗa Sarki Nuhammadu Sanusi II.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi barazanar zai rahoton alkalin ɗa ya yi koƙarin hana naɗin Sarki Muhammadu Sanusi II gaban kungiyar gwamnoni NGF.
Kungiyar dattawan Arewa ta yi kira ga ƴan Najeriya su ci gaba da zama lafiya, kar su tada hankulansu kan abubuwan da ke faruwa a masarautar jihar Kano.
Nadin sabon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya tayar da kura a babban birnin tarayya Abuja,yayin da wasu matasa suka fara zanga-zanga domin nuna bacin ransu.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari