Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
An yi kwakkwaran bincike kan wani faifan bidiyo da ke yawo a kafofin sadarwa na Sanusi II yana sukar gwamnati, an tabbatar bidiyon an yi ne tun 2022 a Lagos.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Kungiyar ƙikitocin fata ta Nsjeriya ta kai ziyara ta musamman ga Mai Martaba Muhammadu Sanusi II a fadar sarkin Kano ranar Laraba, 5 ga watan Yuni, 2024.
Babbar Kotun Tarayya ta dage sauraran karar da aka shigar kan masarautun Kano zuwa ranar Alhamis 13 ga watan Yuni domin ci gaba daga inda aka tsaya.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano ta fara sauraran shari'ar da aka shigar kan masarautun jihar bayan Abba Kabir ya rushe su tare da nada sabon Sarki.
An jibge jami'an tsaro yayin da kotu ta fara zamanta domin sauraron karar da ake yi kan rikicin masaurautar Kano. Jami'an tsaro sun hana zirg-zirga.
Babban da ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Ibrahim Dahiru Bauchi ya kai ziyara a madadin Shehi domin nuna goyon baya ga mai martaba Aminu Ado Bayero.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga kungiyar lauyoyim Najeriya da ta samar da mafita kan hukunce-hukunce masu cin karo da juna da alƙalai ke yankewa.
Mai nartaba sarkin Kani da aka mayar, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa babu ƙasar da ta samu ci gaba ba tare da adalci ba domin shi ne ƙashin bayan nasara.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari