Bikin Sallah
Taurarin kwallon kafa da dama sun shiga shafukansu na sada zumunta domin yi wa mabiyansu barka da Sallah, ciki har da Cristiano Ronaldo da Karim Benzema.
Ga waɗanda suke a cikin Kaduna, ko kuma baki da suka ziyarci jihar a wannan lokaci na hutun Sallah, akwai wuraren shakatawa 5 da ya kamata ku ziyarta.
Akwai euraren shakatawa da ke cike da ababen tarihi da nishadi wanda ya kamata dukkan wanda ya ke jin Kaduna ya ziyarta domin bawa idonsa abinci.
Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya ya tsawaita hutun karamar sallah har zuwa ranar 12 ga watan Afrilu, 2024 domin ba mutane musamman ma'aikata damar yin shagali.
Mai alfarma sarkin musulman Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya buƙaci al'umma su ci gaba da taimakawa juna har bayan watan Ramadan kuma su yi wa shugabanni addu'a.
Yayin da aka yi ta cece-kuce kan abin da ya aikata, Malamin Musulunci, Sheikh Musa Lukuwa ya magantu kan dalilinsa na jagorantar sallar idi a jiya Talata.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya 'yan Najeriya murnan bikin salla inda ya shawarce su da su ci gaba da ba shugabanni goyon baya da hadin kai.
Gwamnatin wata jiha a Arewacin Najeriya ta raba kayan abinci da shanu ga daurarru domin su yi shagulgulan sallah cikin nishadi. Ta nemi su yi mata addu'a
Al'ummar Musulmai a fadin duniya suna gudanar da bukukuwa a lokacin Eid-el-fitr. Sai dai, akwai wasu kasashen da ba su ayyana hutu a ranar bikin.
Bikin Sallah
Samu kari