Sabon Farashin Man Fetur
Shugaban Kamfanin Man Fetur (NNPCL), Mele Kyari ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ba ta da isassun kudaden da za ta biya tallafin mai na tsawon shekaru biyu.
Bayan sanarwar cire tallafi da Shugaba Tiinubu ya yi a bikin rantsarwarsa a ranar Litinin, dillalan man fetur suka fara gallaza wa mutane a akan batun man fetur
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya bayyana cewa yana goyon bayan cire tallafin mai da gwamnatin Tinubu ta yi bayan karbar.
A kan batun janye tallafin man fetur, Ayo Fayose ya na goyon bayan BolaTinubu. Litar mai ya kai N550, amma jagoran na PDP ya ce Gwamnatin Tinubu tayi daidai
Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar kwadago kan batun janye tallafin mai ta tashi baran-baran ba tare da an cimma wata matsaya guda ba.
Tun bayan jawabin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi a wajen bikin rantsar da shi, 'yan kasuwa sun tashi farashin man fetur da sama da kaso 300 na farashinsa.
Bayan sanar da sabon farashin man fetur da kamfanin man fetur na kasa ya yi, kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta dauki zafi, ta yi watsi da sabon farashin.
Kamfanin man fetur a Najeriya ya kara farashin man fetur a gidajen mayin da suke karkashinsu, sanarwar ta kara da cewa farashin zai yi dai dai da na kasuwa.
Bayan dogon lokaci, gwamnatin Najeriya ta sabule hannunta daga biyan tallafin man fetur, kamfanin mai na kasa NNPCL ya fara siyar da lita a kan sabon farashi.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari