Labaran Rasha
Wata kungiyar da ta kira kanta da kungiyar Mage ta duniya ta haramtawa kasar Rasha tura Magunansu gasar wasanni bayan da Rasha ta kai farmaki kasae Ukraine.
Abuja - Dalilin da ya sa gwamnatin tarayya ta jinkirta jigilar yan Najeriya mazauna Ukraine zuwa gida ranar Alhamis kamar yadda akayi alkawari ya bayyana..
A yau ne ake sa ran za a yi zaman sulhu na biyu tsakanin kasar Rasha da ta Ukraine. Wannan na zuwa ne bayan da aka yi zama na farko, ba a cimma wata matsaya ba.
Yayin da kasashen Duniya ke cigaba da ɗaukar natsaya, wasu na goyon bayan Rasha wasu kuma sun yi Allah wadai, kasashe 17 a Afirka sun ki Allah wadai da lamarin.
Wani dan kasuwa kuma biloniya dan kasar Rasha ya ayyana neman Shugaba Vladimir Putin ruwa a jallo saboda kai wa Ukraine hari. Alex Konanykhin, dan kasuwan ya sa
A yakin da ake ci gaba gwabzawa tsakanin Rasha da Ukraine, an samu akalla mutane sama da miliyan daya da suka bar Ukraine zuwa wasu kasashen makwabta a makon.
Wasu ɗaliban Najeriya dake cikin Birnin Sumy a kasar Ukraniya sun makale yayin da sojojin rasha suka zagaye birnin baki ɗaya a yaƙin da ya shiga kwana na 7 yau.
A karon farko, gwamnatin kasar Rasha ta bayyana adadin dakarun da ta rasa kawo yanzu tun lokacin da Vladimir Putin ya kai fara kai hari kwace Ukraine a makon.
Najeriya na cikin jerin kasashen duniya 141 da suka kada kuri'a ranar Laraba a majalisar dinkin duniya don a hukunta Rasha bisa hare-haren da take kaiwa kasar.
Labaran Rasha
Samu kari