Haduran mota a Najeriya
Daya daga cikin motocin Bas din da suka kwaso yan Najeriya a Sudan zuwa tashar jirgin ruwa ta kama da wuta a kan hanya, an ce ta ɗauko mutane 50 ranar Litinin.
Akalla fasinjoji 5 na wata mota mai dauke da ɗaliban jami'ar Neja Delta ne suka muti yayin da wani mummunan hatsari ya rutsa da su a Bayelsa ranar Jummu'a.
Rahoton da muke samu daga jihar Bauchi ya bayyana cewa, wasu mutum 14 sun mutu a wani hadarin mota yayin da wasu biyar suka samu munanan raunuka a hadarin.
Wata tankar dake ɗauko man Fetur ta gamu da mumnunan hatsari, ta fashe kuma ta yi filla-filla kana ta kama da wuta, mutane 10 suka kone kurmus a Jos, Filato.
Wani abin bakin ciki ya faru a Ilorin da ke Jihar Kwara a ranar karamar sallah yayin da wani bawan Allah dauke da wasu mutane kan babur suka yi hatsari da mota.
Rahotanni sun tabbatar da aukuwar wani mummunan haɗarin mota a jihar Legas. Wasu motoci guda biyu ne dai suka yi taho mu gama da juna a safiyar ranar Laraba.
Kwamandan hukumar kiyaye haɗurra reshen jihar Bauchi, Yusuf Abdulahi, ya tabbatar da mutuwat sojojin Najeriya guda hudu a yayin da sume hanyar zuwa birni Abuja.
Wata mota ɗauke da fursunoni zata je babbar Kotun jiha ta haddasa tashin hankali a Osogbo, babban birnin jiha Osun ranar Alhamis, matasa da matafiya sun fusata.
Galadiman Tangale kuma hakimin Bare a jihar Gombe, Alhaji Yunusa Adamu Fawu, ya rasa mutum biyu daga cikin iyalansa a wani hatsarin mota da ya rutsa da su.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari