Jihar Rivers
Kungiyar Gwamnonin PDP za ta iya sa kafar wando da Nyesom Wike kan rikicin Ribas. Sauran Gwamnonin PDP za su hana a tunbuke Gwamnan Ribas a Majalisa.
Gwamna Fubara na jihar Ribas ya shiga ganawa yanzu haka da dattawan jam'iyyar PDP yayin da ake yunkurin tsige shi a majalisar dokokin jihar ranar.Litinin.
Yayin da ake ta rigimar tsige gwamna Siminalayi Fubara, mambobi masu goyon bayan mai girma gwamna sun zabi Ehie Edison a matsayin sabon shugaban majalisa.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi zargin cewa an haɗa baki da jami'an tsaron jihar. Hakan na zuwa ne yayin da ake cigaba da shirin tsige shi.
Gwamna Siminalayi Fubara ya yi martani kan yunkurin tsige shi da majalisar jihar ta yi inda ya ce babu abin da ya aikata na laifi da ya cancanci tsigewa a gwamnan.
Bayanai sun nuna cewa gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya samu takardar shirin tsige shi daga majalisar dokokin jihar, a cigaba da rikicin siyasar jihar.
Magoya bayan gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, sun yi dafifi zuwa majalisar dokokin jihar yayin da aka fara shirye-shiryen tsige shi daga muƙamin gwamna.
Ana jita-jita cewa 'yan majalisar dokoki za su tsige Gwamnan jihar Ribas. Ana zaune sai kwatsam aka ji wuta ta kama ci a majalisar dokokin jihar Ribas.
Wani mai wankin mota ya tsallake rijiya da baya yayin da ya fita domin ya dana mota bayan da ya wanke ta. An bayyana irin gangancin da ya yi a yanzu.
Jihar Rivers
Samu kari