Rabiu Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ƙarin haske kan abin da ya sani game da sake naɗa Sarki Nuhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Kabir da ƴan majalisar dokokin jihar kan wannan mataki da suka ɗauka na mayar da shi kan kujerarsa.
Jagoran NNPP na ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta zargin da ake masa cewa shi ya shirya rushe masarautun Kano domin Sanusi II ya dawo.
A cewar wata sanarwa, Gwamna Abba Yusuf ya ce mayar da Muhammadu Sanusi II gidan sarautar Kano na daga cikin alkawurran da ya dauka a lokacin yakin neman zabe.
A yau Alhamis 23 ga watan Mayu, majalisar dokokin jihar Kano ta amince da rusa duka masarautun jihar guda biyar da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kirkiro.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da rusa dukkan masarautun biyar da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje ya kirkiro lokacin da yake gwamna.
Fitaccen ɗan fafutuka a soshiyal midiya wanda ake kira da VDM ya ce Bola Tinubu ya fi ƙarfin Atiku da Kwankwaso da Peter Obi ko da kuwa sun haɗa kai a 2027.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya nada mataimakinsa, Aminu Abdulsalam a matsayin Amirul Hajj na Kano a bana yayin da ya yi alkawari ba alhazai kyautar $500.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari