Jam'iyyar PDP
An zabi Godsday Elder Orubebe ya jagoranci yakin neman zaben Ovie Omo-Agege a Delta. Ima Niboro ya bada sanarwar nada Orubebe wanda bai dade da barin PDP ba.
Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Oyo, Ademola Olusegun Popoola, rasuwa a safiyar yau Laraba, 13 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da rashin lafiyaa.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya yi ikirarin cewa jiharsa ta PDP ce yayin da ya karɓi dubbannin mambobin jam'iyyun siyasa da suka koma jam'iyyar PDP.
Atiku, a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi, ya yi nuni da cewa akwai bukatar a kaucewa ra'ayi da bangaranci a wani yunkuri na karfafa hadin kan kasa
Bukola Saraki ya yi magana game da yunkurin APC na zawarcin Wike kafin zaben 2023, ya ce gwamnonin APC su yi su gama, Nyesom Wike ba zai bar jam’iyyar PDP ba.
Ganawar da ya gudana tsakanin Nyesom Wike da makusantan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya haifar da fargaba a jam’iyyar PDP.
FCT Abuja - Shugaban uwar jam'iyyar PDP na kasa Dr Iyorchia Ayu, ya dawo kasar bayan shafe makwanni biyu yana hutu kamar yadda jaridar Daily Trsut ta rawaito
Jam’iyyar PDP a Gombe ta sha yabo kan zaben tsohon Manajan Darakta kuma Shugaban Bankin Sun Trust, Jibrin Muhammad Barde, a matsayin dan takarar Gwamna a 2023.
Bisa dukkan alamu Yusuf Datti Baba Ahmed ne zai zama ‘Dan takaran Mataimakin Shugaban kasa a jam'iyyar LP. A saurari sanarwar da za a fitar nan da an jima.
Jam'iyyar PDP
Samu kari