Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta jagorancin wata zanga-zanga a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, inda take bayyana rashin amincewarta da yadda sakamakon zaben bana ya zo.
Tun da hukumar INEC ta amsa cewa an samu matsaloli, Atiku Abubakar ya ce Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka. Mai taimakawa ‘dan takaran ya fitar da jawabi a jiya.
Gwamnan jihar Edo ya roki mata a jihar kan cewa, kada asu bari ya fadi a zaben gwamnan da za a yi a jihar a ranar Asabar mai zuwa idan Allah ya kaimu da rai.
Gamayyar wasu kungiyoyin magoya bayan zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a kudu maso yammacin Najeriya sun ayhana goyon baya ga tazarcen Makinde.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Osun ta karyata rahoton da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamna Ademola Adeleke ya gama shirin tattara kayansa zau koma APC.
Wasu jihohin bakwai a Najeriya da suka bayyana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da aka yi a Najeriya a makon da ya gabata ranar Asabar 25 ga wata.
Yayin da ake shirye-shirye zuwa zaɓen gwamnoni da mambobin majlisar jihohi a Najeriya, hadimin gwamna Umahi na jihar Ebonyi ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP.
Volodymyr Zelenskyy, shugaban kasar Ukraine, ya shiga jerin shugabannin kasashen duniya da suka taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.
Abin Ban Nan Cike Yake da Takaici Cocin Gidan Gwamnati Ta Asoroko Za'a Rufe ta Na Tsawon Shekaru Hudu Batare da wani ya Shiga Yayi Bauta A cikinta ba - Okowa
Jam'iyyar PDP
Samu kari