Jam'iyyar PDP
Murtala Kimba ya ce na-kusa da Atiku Abubakar suka kai Jam’iyyar PDP suka baro ta. ‘Dan siyasar ya ce Aminu Tambuwal suka yi sanadiyyar tashin Rabiu Kwankwaso
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta bayyana gaskiyar zance kan batun haɗewar ta da jam'iyyar PDP a jihar Kaduna. Jam'iyyar ta bayyana cewa ba zata taɓa haɗewa da PDP
Hukuma gudanar da zaben kasa mai zaman kanta ta bayyana yadda jam'iyyun siyasa takwas a Najeriya sun raba kujerun yan majalisun wakilai da dattawan tarayya.
Za a ji inda ‘Yan takara suka kai kudin kamfe a jihar Katsina bayan Lawal Uli sun yi karar Sanata Lado Danmarke, Aminu Ahmed Yar’dua, da Mustapha Inuwa a Kotu.
Kungiyoyin EiE da SB Morgen (SBM) sun saki sakamakon bincike da suka gudanar don gano wadanda za su iya lashe zaben gwamnoni da za a yi ranar 11 ga watan Maris.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) da yunkurin lalata hujjar da ke kunshe a cikin na’urorin BIVAS.
Jam'iyyar APC ta samu sabbin mambobi daga jam'iyyar PDP, inda akalla aka samu mutum 10,000 suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mau mulkin jihar ta Arewaci.
Tsohon sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, akwai alamu da suka faru da ke nuna cewa, ko da gwamnonin G5 sun taimakawa Atiku ba zai ci zabe ba a wannan shekarar.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya ya zolayi gwamnonin jam'iyyar PDP, na G5 kan cewa sun gaza taimakon su kansu balantana Atiku Abubakar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari