Jam'iyyar PDP
Kakakin Shugaba Tinubu, Mista Dele Alake ya bukaci yan Najeriya su yi watsi da jita-jitar cewa shugaban kasar yana daf da fitar da jerin sunayen ministocinsa.
Tun zaben 1999, PDP ta saba nasara a jihar Ribas, sai a 2023 abin ya sauya zani. 'Yan APC sun fadi yadda Nyesom Wike ya taimakawa Bola Tinubu/Kashim Shettima.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon shugaban majalisar dattawa, Chief Pius Anyim da Olisa Metuh a Aso Rock, Abuja.
Kotun tarayya ta yi hukunci a shari’ar fatattakar Sanata Mohammed Danjuma Goje daga APC. Hukuncin kotun tarayyar ya zama daidai da matakin da aka dauka a Gombe,
‘Dan Takarar Gwamna ya dauki hujjoji 8000 a Ghana Must Go zuwa kotun zaben 2023. Ladi Adebutu ya isa kotun sauraron kararrakin zaben Jihar da shaidu barkatai.
Dan Majalisar Dokokin da Wike ko goyawa baya, Kingsley Chinda ya yi nasarar samun kujerar shugaban marasa rinjaye a Majalisar Dokokin Tarayyar Najeriya ta 10.
Kwamitin aikace-aikace na kasa (NWC) na jam'iyyar PDP, ya zargi jam'iyyar APC da yunkurin kullawa PDP makarkashiya dangane da kujerar shugaban marasa rinjaye.
Honorabul Tajudeen Abbas ya bayyana sabbin jagororin majalisar wakilan tarayya ta 10 daga bangaren masu rinjaye APC da kuma marasa rinjaye wato PDP, NNPP da LP.
Shugaba Bola Tinubu, daga karshe ya fara gabatar da hujojji na kare kansa a kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ake zarginsa da magudi a zaben 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari