Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar zai halarci zaman kotu a yau Talata don gabatar da kara ta karshe kan zaben da ya gabata a Najeriya.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki jawaban da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Litinin. Ya ce jawabin ba.
Gwamnan Benuwai yana da motoci a jerin tawagarsa, babu laifi a tafi da motocinsa da na mukarrabansa, amma sai aka ji an dauke motocin ‘yan jarida, motar dogarai
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, za ta dauki wani aiki mai tsoka nan ba da jimawa ba. Ta tallata neman wanda zai mata aiki a kafar sada zumunta ta X, Twitter.
An rahoto cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na fuskantar matsin lamba kan nada shi minista da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Alhamis.
Mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP na kasa Umar Damagum, ya ce za su dauki kwakkwaran mataki kan nadin Nyesom Wike a matsayin minista da Shugaba Tinubu ya yi.
Bincike ya musanta rade-radin da ake cewa kotun daukaka kara ta sanar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi wanda ya lashe zaben 2023.
An ƙaryata labarin da ke ta yawo a kafafen sada zumunta da ke nuni da cewa 'yan ta'adda sun harbe sanata mai wakiltar Abia ta Kudu, Enyinnaya Abaribe. Hadimin.
Babban jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar, ya koka bayan ƴan bindiga sun kai hari a gidansa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari