Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, tabbas shi ne ya lashe zaben shugaban kasa, inda ya bayyana hujjojinsa a kasa masu karfin gaske.
Akalla mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 63 ne suka sauya sheka zuwa APC mai mulki a karamar hukumar Idanre ta jihar Ondo a ranar Juma’ar nan.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa yan Najeriya za su yi rawan murna a titi idan kotu ta soke nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa.
Dan takarar majalisar Tarayya a PDP a mazabar Kabba-Bunu Ijumu a jihar Kogi, Honarabul Olaiya Michael ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba 19 ga watan Yuli.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta soki salon mulkin APC musamman ganin yadda farashin mai ta tashi, ta ce bai kamata 'yan kasar su sayi mai fiye da N150 na.
Daniel Bwala ya yabi halin Babatunde Oglala, SAN da Dr. Kayode Fayemi da sauran Yarbawan APC ganin Abdullahi Adamu ya tafi, ya ce mulki ba abin dorewa ba ne.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kwara, Alhaji Rasaq Lawal, ya yi murabus dagan kan muƙaminsa. Alhaji Lawal ya kuma fice daga PDP.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George, ya bayyana cewa tsarin mulkin da Najeriya take kai a yanzu ne silar fadawarta halin da take.
Tun bayan kirkirar jam'iyyar APC mai mulki a 2013, shugabanni da dama sun jagoranci jam'iyyar da irin kamun ludayinsu wurin ganin an samu nasara a zabubbuka.
Jam'iyyar PDP
Samu kari