Jam'iyyar PDP
Babban Fasto, Elijah Ayodele ya yi hasashen jam'iyyar da za ta yi nasara a zaben Zamfara da za a sake, ya ce ba abin da zai hana PDP nasara a zaben.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanar da ranar Lahadi, 19 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar Plateau.
Jigon jam'iyyar PDP kuma na hannun daman dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya musanta cewa ya bar PDP zuwa APC.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka ya garzaya kotu don kalubalantar sakamakon zaben gwamna a jihar Kogi da aka gudanar a ranar Asabar.
An ba gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akinkunrin Akeredolu, wa'adin sa'o'i 72 domin ya miƙa mulki ga mataimakinsa, Lucky Aiyedatiwa saboda rashin lafiyarsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta mika satifiket ga sabon zababben gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo a yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Lokoja.
Primate Elijah Ayodele ya fada ma dan takarar gwamnan PDP a zaben jihar Nasarawa na 2023, David Ombugadu, da kada ya yi bacci kan shari’arsa a kotun daukaka kara.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya yi martani kan hukuncin zaben gwamnan Kano, ya ce babu matsala su na jiransu a kotun koli.
Gwamna Bala Muhammed Albulƙadir na jihar Bauchi ya yabawa kotun ɗaukaka ƙara bisa hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a watan Maris.
Jam'iyyar PDP
Samu kari