Jam'iyyar PDP
An ga abin mamaki wajen shari'ar zaben gwamnan Nasarawa da aka yi satar waya. Tsohon Minista Maku ya shiga kotun zaben Gwamna, ya fito babu wayar salularsa.
Majalisar dokokin jihar Taraba ta rage wa'adin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru uku zuwa biyu a matsayin sabuwar doka yayin da ake shirin zabe.
Kotun daukaka da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaben gwamnan jihar Zamfara a matsayin wanda bai kammala, za a sake zabe a kananan hukumomi uku a jihar.
Kotu da dakatar da Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun kan shirinsa na korar shugabar alkalan jihar, Mai Shari'a, Oyebola Ojo daga mukaminta a jihar.
Legit Hausa ta yi nazari kan wasu dalilai uku da ka iya zama dalilin faduwa zaben dan takarar APC, Timipre Sylva, a zaben gwamnan jihar Bayelsa da aka gudanar.
Jam'iyyar LP a Najeriya ta yi martani kan jita-jitar cewa sun hada kai da sauran jam'iyyun adawa don kwace mulki a hannun APC mai mulki, sun fadi gaskiya.
Darektan yakin neman zaben ‘dan takaran APC ya zargi Dino Melaye da yi wa INEC kutse, bayan ya zo na 3 a zaben Gwamna, APC ta ce a gaggauta kama Dino Melaye
Duk da yana PDP, Gwamnan Bauchi ya ce Bola Tinubu zai gyara Najeriya, Gwamnan ya ce yadda Tinubu ya kawo cigaba iri-iri a Legas, haka za ayi a Najeriya.
Primate Ayodele a ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba, ya ce rigimar zaben gwamnan Filato na 2023 na da sarkakiya. Ayodele ya ce Gwamna Mutfwang na bukatar addu’a.
Jam'iyyar PDP
Samu kari