Jam'iyyar PDP
Yusuf Gagdi ya yi wa PDP barazanar raba su da Gwamnatin Jihar Filato. 'Dan majalisar ya jawowa jam’iyyarsa ta APC abin magana da barambar da ya yi a taro.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya zargi APC mai mulki da kokarin kwace jihohin da jam'iyyun adawa ke mulki da ƙarfin magudi ko a Kotu.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye babbar sakateriyar jam'iyyar PDP ta ƙasa da ke Wadata Plaza a birnin tarayya Abuja, sun nemi a rushe NWC na kasa.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi magana kan makomar Gwamna Fintiri a kotun ɗaukaka ƙara da kotun ƙoli.
Wasu mazauna jihar Nasarawa Musulmai da Kirista sun fara gudanar da addu'o'in kwanaki bakawai don neman taimakon ubangiji a shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan kakakin Majalisar jihar Ribas, Edison Ehie a Port Harcourt, ana zargin akwai sa hannun jami'an tsaro a kai harin.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana hukuncin kotun ɗaukaka ƙara na tsige shi a matsayin wani koma baya na wucin gadi. Ya garzaya kotun ƙoli.
Kotu ta ba Jam’iyyar APC kujeru a Filato da aka tsige ‘Yan majalisun dokokin PDP. Kujerar Hon. Rimvjat Nanbol ta bar hannun jam'iyyar PDP ta koma hannun LP.
Kafin a je ko ina, mutane sun fara zanga-zanga a kan sauke Gwamnan Filato da kotu ta yi. Hukuncin kotun daukaka kara bai yi wa wasu dadi a jihar Filato ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari