Jam'iyyar PDP
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta musanta rahoton da ke cewa ta shiga shirin haɗa maja na jam'iyyun adawa 7 da nufin tunkarar babban zaben 2027.
Gwamnatin jihar Zamfara a karkashin jagorancin Gwamna Bello Matawalle ta sannar da kwato motoci 50 daga hannun tsohon gwamnan jihar Bello Matawalle.
Jam'iyyun adawa bakwai ne suka hada kansu karkashin kungiyar hadakar jam'iyyu (CCPP) don kawo karshen mulkin APC a Najeriya. Hakadakar za ta bunkasa dimokuradiyya.
Jam'iyyar PDP ta fara farfaɗowa da nufin warware dukkan rigingimun cikin gida, ta umarci mambobinta su garzaya su janye kararrakin da suka shigar gaban kotu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Imo ta dakatar da shugabanta, Injiniya Charles Ugwu saboda zargin rashin biyayya da sauransu.
Magoya bayan Segun Oni na SDP, tsohon gwamnan jihar Ekiti sun yi fatai da jam'iyyar, sun sake komawa babbar jam'iyyar adawa watau PDP ranar Litinin.
Gwamnan Benuwai ya fara yin kus-kus da jagororin PDP domin ya fice daga jam’iyyar APC domin babu jituwa tsakanin masoyansa da ‘ya ‘yan jam’iyyar APC.
Jerin jadawalin sunayen da aka fitar, ya nuna cewa an tura wakilai 32 daga hukumar dumamar yanayi ta kasa, sai ma'aikatar muhalli mutum 34, da wasu ministoci.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Edo, Asue Ighodalo ya gagara isar da sako ga kabilarshi inda ya nemo mai fassara don isar da sako a gare su..
Jam'iyyar PDP
Samu kari