Jam'iyyar PDP
Wasu mutanen Nyesom Wike sun fara watsi da shi a rikicin Ministan da sabon Gwamnan Ribas. Sabanin Siminalayi Fubara da uban gidansa ya raba kan ‘yan jam’iyyar PDP.
Wasu kungiyoyin rajin tabbatar da dimokuradiyya na Arewacin Najeriya sun yi Allah wadai da hukuncin kotun daukaka kara na tsige Gwamna Dauda Lawal.
Gamayyar Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun dira a jihar Kaduna don jaje ga wadanda harin bam ya rutsa da su a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi.
Kotun Daukaka Kara ta saka yau Asabar a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben Sanata Aminu Tambuwal da kuma Aliyu Wamakko duk a cikin jihar Sokoto.
Shugabancin NNPP ta bayyana cewa ba ta cikin jam'iyyun da suka zauna suka tattauna kan shirin haɗa maja domin tunkarar babban zaben 2027 mai zuwa.
Kotun Daukaka Kara ta umarci Gwamna Seyi Makinde biyan basukan ciyamomin APC naira biliyan 3.4 bayan ya kore daga darewa kujerar mulki a farkon watan Mayu.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta yi magana kan batun yin kawance da jam'iyyun adawa domin kawar da Shugaba Tinubu. Jam'iyyar ta ce tana cikin kawancen.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya tabbatarwa sabbin shugabannin kananan hukumomin da ya naɗa cewa zai tsige duk wanda ba ya zama a yankinsa.
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya yi watsi da rahotannin cewa jam’iyyar NNPP na tattaunawa da PDP da sauran jam’iyyu don yin maja.
Jam'iyyar PDP
Samu kari