Jam'iyyar PDP
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukuncin karshe kan takaddamar shari'ar zaben gwamnan jihar Gombe inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Inuwa Yahaya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi martani kan zanga-zangar da masu adawa ke yi bayan nasarar da ya samu a Kotun Koli. Ya ce ba za ta sauya hukuncin ba.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya, Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ogun da ake kalubalantar sakamakon zaben jihar a watan Maris.
Mai shari’a Inyang Okoro da Kudirat Kekere-Ekun za su jagoranci hukuncin shari’ar gwamnonin Delta, Ribas, Gombe, Kaduna da Ogun sai Kebbi, Nasarawa, Taraba da Sokoto
Na hannun daman Atiku Abubakar, Segun Showunmi, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ya kai wa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban Najeriya ziyara.
Gwamna Ademola Adeleke na Osun ya bada umurnin tsige wasu sarakuna uku a jiharsa. Adeleke ya fitar da sanarwar ne a yau Alhamis ta bakin kwamishinan watsa labarai.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna wanda dan takarar jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ke kalubalantar zaben Gwamna Uba Sani.
Gwamna Caleb Muftwang ya bukaci alkalan Kotun Daukaka Kara da su sake zama don duba shari'ar da suka yanke da ta rusa zaben 'yan Majalisun jihar.
Kotun Koli ta dauki mataki kan shari’ar APC da PDP a zaben gwamnan jihar Gombe. Babbar kotun za ta raba gardama a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari