Jam'iyyar PDP
Tsohon mataimakin jam'iyyar APC Lukman Salihu ya koka kan yadda jam'iyyar ta dauki hanyar lalacewa a Najeriya. Ya ce sun dauka Bola Tinubu zai gyara amma ya gaza.
Ɗaya daga shugabannin shiyyar kudu maso kudancin ƙasar nan, Edwin Clark ya bayyana yadda tsohon Goodluck Jonathan ne ya ƙaƙaba musu Nyesom Wike a Rivers.
Shugaban jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) Shehu Gabam ya nemi gwamnati ta biya N100,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma'aikata.
Wani jigo a PDP, Dare Glintstone Akinni, ya nemi kungiyoyin kwadago da su mika bukatu hudu ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan mafi karancin albashi.
Ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya magantu kan gorin da ake masa kan taimakonsa da Bola Tinubu ya yi a siyasar Najeriya.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun, ya bukaci ƴarsa mai shekaru 30 da ta yi gaggawar fito mijin aure nan da shekara daya saboda ya gaji da ganinta.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Babban jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Cif Bode George, ya bukaci 'yan Najeriya da su karawa Shugaba Bola Tinubu lokaci ya gyara kasar nan.
A ranar Alhamis ne majalisar wakilai ta umarci kwamitinta kan da’a da alfarma da ya binciki Hon. Ikenga Ugochinyere, bisa zargin bata sunan majalisar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari