Jihar Plateau
Filato - Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari da tsakar daren jiya, sun kutsa har cikin fadar Panyum, sun yi awon gaba da wani babban basarake a jihar Filato.
Wadanda suka sace shugaban kungiyar kirista ta Najeriya, CAN, a karamar hukumar Jos ta Gabas a Jihar Plateau, Rabaran James Angware, sun nemi a biya N50m kafin
Yan bindiga sun sace limamin cocin Katolika na St Anthony a garin Angware a karamar hukumar Jos, Rabaran James Kantoma, wanda kuma shine shugaban kungiyar kiris
Masu neman tikitin takarar gwamna na APC a zaben fidda gwanin da aka yi sun yi zanga-zanga a kan bayyanar Nentawe Yilwatda a matsayin wanda ya lashe zaben.
Matar aure ta nemi a raba aurensu da mijinta kan zargin cewa baya bata abinci da daukar dawainiyarsu, inda ta yarda za ta biya shi sadakin N40,000 da ya bata.
Dan takarar gwamna a jihar Plateau, Ambasada Yohana Margif, ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bayan ya siya fom na miliyan 50.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman shugabanci, Atiku Abubakar, ya nemi afuwar yan jarida a jihar Plateau kan fatattakarsu da jami'an tsaro suka yi.
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya fattaki yan jarida daga sakatariyar PDP a lokacin da ya ziyarci jihar a ranar Litinin domin gana wa da shugabannin j
Mutane sun gano wata gawa ta matashiya da bata wuce shekara 25 ba a duniya, ana zargin waɗan suka kashe ta sun cire wasu sassan jikinta, yan sanda sun musanta.
Jihar Plateau
Samu kari