Jihar Plateau
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki yankin Maigemu da ke karamar hukumar Jos ta gabas a jihar Filato inda suka sace malamin addini da wasu mutum uku.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Kudu/Jos ta Gabas daga jihar Filato, Dachung Musa Bagos,ya yi watsi da hukuncin kotun zabe da ta tsige shi.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe mai zamanta a birnin Jos, babban birnin jihar Pƙateau ta soke zaɓen ɗan majalisar PDP, Dachung Musa Bagos, ta ba ɗan LP nasara.
Daliban Jami'ar Jos da ke jihar Plateau sun fara zanga-zanga don kin amincewa da karin kudin makaranta a Jami'ar yayin da makarantu ke kara kudin a Najeriya.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Jos babban birnin jihar Filato ta ƙwace kujerar sanatan PDP Napoleon Bali tare da miƙawa ministan Tinubu Simon Lalong.
Kotun zaɓe mai zamanta a birnin Jos na jihar Plateau ta ƙwace kujerar ɗan majalisa mai wakiltar Barkin/Riyom daga hannun ɗan majalisar jam'iyyar DP.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari a jihar Plateau, maharan sun kai farmakin ne da tsakar dare a jiya Lahadi inda su ka kashe mutane 11.
Bayan kammala zaben 2023, akwai mata mataimakan gwamnoni takwas a jihohin Najeriya, daga cikin jihohin akwai Kaduna da Adamawa da Plateau da Ebonyi da sauransu.
Kansiloli a ƙaramar hukumar Ijebu ta Gabas da ke jihar Ogun, sun sanar da dakatar da shugaban ƙaramar hukumar, Wale Adedayo. Hakan ya biyo bayan zargin da.
Jihar Plateau
Samu kari