Jihar Plateau
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Filato ta sanar da kisan wasu mutane 12 da ake zargin miyagun yan bindiga makiyaya ne suka halakasu a kauyen Kulben dake lardin Kombun cikin karamar hukumar Mangu na jahar.
Mun tattaro maku Jerin Gwamnonin da har yanzu shari’ar su ta ke gaban kotu a Najeriya. Gwamnonin sun hada da Abdullahi Ganduje, Bala Mohammed, Ahamdu Fintiri da sauransu.
Gwamnatin jahar Filato ta musanta batun da ake yayatawa na cewa wai ta amince za ta biya sabon karancin albashin N30,000 kamar yadda saura takwarorinta musamman na yankin Arewacin Najeriya suka yi.
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Mutane shida ne suka gamu da ajlinsu yayin da kasa ta rufta a kansu a lokacin da suka tsaka a aikin hakar ma’adanan kasa a yankin Zawan cikin karamar hukumar Jos ta kudu a jahar Filato.
Wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a karamar hukumar Mangu inda suka kashe shugaban kungiyar Fulani makiyaya na Miyetti Allah reshen karamar hukumar, Sa’adu Musa Julde.
Wani matashi dan shekara 20, Abbas Abubakar mazaunin kauyen Kissayip cikin karamar hukumar Bassa ta jahar Filato ya bayyana ma duniya dalilin da yasa ya kashe matar kawunsa
Rundunar Yansandan jahar Filato ta tabbatar da kisan wani dan uwan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mantu, Hashimu Mantu
Hatsarin ya auku ne a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli a Layin Butcher, unguwar Dilimi, cikin karamar hukumar jos ta Arewa, kamar yadda kaakakin Yansandan jahar, Terna Tyopev ya sanar, inda yace gidan mallakin Alhaji Rufai Kabiru n
Jihar Plateau
Samu kari