Jihar Plateau
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun sake kama wasu mutum 3 da ake zargin suna da hannu a kashe-kashen Filato ranar jajibirin Kirsimeti.
Kotun Koli a ranar Talata, 9 ga watan Janairu, ta tanadi hukunci kan karar da Gwamna Caleb NMutfwang na Filato ya daukaka inda yake neman a tabbatar da zabensa.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya (CAN) reshen jihar Plateau yanzu haka ta na jagorantar zanga-zanga a Jos kan hare-haren 'yan bindiga da ya addabi jama'a.
Dan takarar gwamnan APC a jihar Plateau ya bukaci kotun koli da ta tabbatar da hukuncin kotun daukaka kara wanda ya ba shi nasara a shari'ar zaben gwamnan jihar.
A cewar tsohon mataimakin sufeta janar na 'yan sanda, Dabup Makama, sun sanar da jami'an tsaro cewa 'yan ta'adda za su kai hari Filato amma suka yi biris da rahoton.
Rahotanni da suke fitowa nuna ce an kashe wani makiyayi mai suna Nuhu Adamu a unguwar Mortal da ke Bokkos a jihar Filato. Hakan na zuwa ne kwanaki.
Akalla jihohi hudu ne shari'ar gwamnonin su a Kotun Koli za ta fi daukar hankali a 2024, la'akari da tataburzar da aka sha a shari'o'in a 2023...
Wasu gungun mata da suka fito zanga-zangar adawa sa kama waɗanda ake zargi da kashe-kashe a Bokkos, sun banka wa gidan hakimin garin wuta yau Jumu'a.
Gwamna Caleb Mutfwang ya bayyana cewa Kotun Daukaka Kara ba ta yi masa adalci ba inda ya roki Kotun Koli da ta ayyana shi a matsayin gwamnan jihar Plateau.
Jihar Plateau
Samu kari