Jihar Plateau
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da akalla dalibai mata biyu na kwalejin fasahar jihar Plateau a harin da suka kai da yammacin Laraba, 12 ga.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton Fulani ne su yi mummunar barna a sabon harin da suka kai jihar Filato, mutane akalla 17 aka tabbatar sun mutu a harin.
Kwanaki akalla 11 bayan sace su, masu garkuwa da mutane sun sako wani shugaban ASUU da kuma tsohon dan takarar gwamnan jihar Filato da aka sace kwannan nan.
Labarin da muka samu daga fadar gwamnatin jihar Filato sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da matar mataimakin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin ranar Talata.
Hankula sun tashi bayan an tsinci gawar wata mazauniyar yankin Congo Russia, a karamar hukumar Jos ta arewa da ke jihar Filato babu idanu da wasu sassa na jiki.
An tsinci gawar wata mata a cikin Otal din Domus Pacis da ke kan titin Zaria karkashin karamar hukumar Jos ta Arewa da ke jihar Plateau, Daily Trust ta ruwaito.
‘Yan bindiga sun sako wata amarya, Farmat Paul, wacce suka sace a ranar Lahadi a gidan fasto dinta da ke garin Ngyong, karamar hukumar Bokkos, jihar Filato.
Gwamnan jigar Filato, Simon Lalong, ya gargaɗi masu tada zaune tsaye a jiharsa musamman yan bindiga su bar jihar, ko kuma duk waɓda aka kama kashe shi za'a yi.
Rahoton da muke samu daga jihar Filato dake arewa ta tsakiya a Najeriya ya tabbatar da cewa an yi awon gaba da wata mai shirin zama Amarya awanni kafin aure.
Jihar Plateau
Samu kari