Rikicin PDP
Matakmakin gwamnan jihar Edo, Phillip Shaibu, ya ja tawagarsa sun bar wurin taron da gwamnatin Edo ta shirya bayan taƙaddamar da ta auku wajen shiga wurin.
An dakatar da shugaban matasan jam’iyyar PDP a jihar Kwara sakamakon zargin da ya yi wa tsohon shugaban majalisar dattawa kuma gwamnan jihar, Bukola Saraki.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kwara ta dakatar da shugaban matasa, Prince Haliru Dansoho Mahmoud, har sai baba ta gani kan zargin nuna ɓacin rai a harkokin PDP.
Samuel Ortom ya na cikin ‘Yan tawagar G5 da su ka yaki PDP a zaben 2023, ya ce Nyesom Wike zai kawowa birnin Abuja cigaba, ya kuma yabi cancantar Joseph Utsev.
Har yanzu ba a shawo kan rikicin PDP da gwamnonin G5 da suka yi yakin neman adalci da daidaito ba amma basu taya Wike murnar zama minista karkashin APC ba.
Rikicin shugabancin da ya hana jam'iyyar PDP kataɓus ya sake dawowa ɗanye yayin da babban jigo, Daboikiabo Warmate, ya kai ƙarar ginshiƙai uku gaban Kotu .
Atiku Abubakar, ‘Dan takarar PDP a 2023 sun hadu da jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso. Daga nan ne sai aka zauna da jagoran tafiyar Obidient, Peter Obi.
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP ya dauki sabon salo a karshen mako yayin da babban jigon jam’iyyar da ya shafe sama da shekaru 25 ya koma jam'iyyar APC.
Akwai yiwuwar Nyesom Wike zai koma Jam'iyyar APC daga PDP bayan ba shi Minista. Makomar sauran 'Yan G5 ba ta da tabbas tun da su ka yi fito na fito da jam'iyya.
Rikicin PDP
Samu kari