Rikicin PDP
Kotun sauraron kararrakin zabe da ke zamanta a Asaba babban birnin jihar Delta, ta kwace nasarar da Okolie, dan Majalisar Wakilai na jam'iyyar Labour ya samu.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kwara, Alhaji Rasaq Lawal, ya yi murabus dagan kan muƙaminsa. Alhaji Lawal ya kuma fice daga PDP.
A wadanda za su iya karbar kujerar Abdullahi Adamu a APC akwai Sanata Tanko Umaru Almakura, wani na-hannun daman Bola Tinubu da kuma wani tsohon Gwamnan Filato.
Masu amfani da shafukan sada zumunta sun ayyana sunan wanda ya dace da kujerar shugaban APC mai ci. A cewarsu babu wanda ya dace irin Abdullahi Umar Ganduje.
Shakka babu, akwai wasu abubuwan da za su jawo a dade ana tunawa da lokacin Abdullahi Adamu a APC. Rahoton nan ya tattaro rikicin APC da badakalar da aka yi.
Rahoton da mu ka samu shi ne rikicin APC ya dauki salo dabam, Abdullahi Adamu ya rubuta murabus. A daren yau tsohon Sanatan na Nasarawa ya ajiye mukaminsa.
Shugaban APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce jam'iyya mai mulki zata yi maraba da tawagar gwamnonin G-5 na PDP idan sun aminta zasu sauya sheƙa zuwa cikinta.
Gwamnatin Benuwai ta kafa kwamiti na musamman da zai binciko kayan da aka sace. Kwamitin da Gwamna ya ba aiki sun yi gaba da motocin Ortom kwanaki da barin ofis
Duk da ya na PDP, Nyesome Wike ya bada gudumuwa da kudi saboda nasarar Bola Tinubu. Tony Okocha ya nemi alfarma idan an tashi raba Ministoci, a ba Wike mukami.
Rikicin PDP
Samu kari