Rikicin PDP
Duk da ya na da takardun da ake bukata kafin ya gina gidansa, amma duk da haka bai kubuta ba, Uche Rochas ya ce ana so a rusa gidansa a jihar legas.
Jam'iyyar PDP ta faɗa rikicin rasa manyan kusoshinta a jihar Ebonyi inda a wannan karon ta rasa tsohon mataimakin shugaban majalisar dokoki da wasu manya.
Yayin da ake ta kokarin lalubo hanyar maslaha a rikicin siyasar da ƴa ɓarke a jihar Ribas, masu ruwa da tsakin PDP da lga Ikwerre sun ɗauki ɓangaren Wike.
Sanata Chukwuka Utazi tsohon sanatan Enugu ta Arewa ya miƙa wasiƙar yin murabus ɗinsa daga zama mamba a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Gwamnan jihar Ribas, Similanayi Fubara, ya nemi gafarar mazauna jihar Ribas kan rikicin da ya auku wanda ya kira da abun nadama da damuwa na yan kwanaki.
Shehu Sani ya yi tsokaci kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers, inda ya ba Gwamna Siminalayi Fubara, shawara kan yadda zai magance Wike.
Babban Mai taimakawa Atiku Abubakar a kan dabarun sada sadarwa ya maidawa Gwamnonin PDP martani kan zuwa wajen Nyesom Wike, Demola Rewaju ya ce kamun kafa ya kai su.
Tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar Taraba, Douglas Ndatse, ya karyata cewa ya mari mutane a yayin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun jaddada goyon bayansu ga yunƙurin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na tsoma baki a rikicin siyasar da ya ɓarke a jihar Ribas.
Rikicin PDP
Samu kari