Rikicin PDP
Gwamnonin Jihohin PDP sun jinjinawa kokarin Shugaban kasa Bola Tinubu wajen magance rikicin siyasar da ya kunno tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan Ribas.
Edwin Clark ya ce Shugaban majalisar dokoki, Rt. Hon. Martins Amaehwule ake so ya zama Gwamna, ya ce Nyesom Wike ya na kokarin canza Gwamna da karfi da yaji.
Yayin da ake ci gaba da rikici tsakanin Nyesom Wike da yaronsa, Sim Fubara a jihar Ribas, babban lauya ya bayyana ainihin abin da ya jawo fadan tsakaninsu.
Nyesom Ezenwo Wike ministan babban birnin tarayya Abuja ya yi magana dangane da dambarwar rikicin siyasar jihar Rivers da batun tsige Gwamna Fubara.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi baƙuncin takwarorinsa na PDP kan batun tsige gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, mai takun saƙa da Wike.
NWC na jam'iyyar PDP ta ƙasa ta tsoma baki a taƙaddamar da ta shiga tsakanin gwamna Similanayi Fubara da majalisar dokokin jihar Ribas kan batun tsige shi.
Gwamnan jihar Ribas, Similanayu Fubara da tsohon gwamnan da ya gaba, Nyesom Wike, ministan Abuja sun haɗu sun gaisa a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Kungiyar Gwamnonin PDP za ta iya sa kafar wando da Nyesom Wike kan rikicin Ribas. Sauran Gwamnonin PDP za su hana a tunbuke Gwamnan Ribas a Majalisa.
Gwamna Fubara na jihar Ribas ya shiga ganawa yanzu haka da dattawan jam'iyyar PDP yayin da ake yunkurin tsige shi a majalisar dokokin jihar ranar.Litinin.
Rikicin PDP
Samu kari