Rikicin PDP
Jam'iyyar PDP ta ƙasa ta amince da naɗin Toyese a matsayin sabon mataimakin shugaban jam'iyyar na ƙasa na shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya bayan rasuwar tsoho.
Burin Atiku Abubakar na sake neman takara za ta gamu da cikas. Jagoran PDP, Bode Geoge yana ganin girma ya kama Atiku Abubakar, ya kyale yara su nemi mulkin Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya koka kan yadɗa rikicin siyasar jihar Ribas ya zame masa karfen kafa, ya hana shi zama cikin farin ciki da iyalansa.
Gwamnan Siminalayi Fubara ya sake rantsar da kwamishinoni 9 masu goyon bayan Nyesom Wike a gidan gwamnatinsa da ke Fatakwal, babban birnin jihar Ribas.
Tsohon daraktan yakin neman zaben Atiku Abubakar a jihar Ondo, Sanata Kunlere ya tattara kayansa ya fice daga jam'iyyar PDP gabanin zaben gwamna.
Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Dewan, ya ce a yanzu ba zai rantsar da ƴan majalisa 16 da kotun ɗaukaka ƙara ta bai wa nasara ba saboda abu 1.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP za ta ƙara fuskantar shari'a a gaban kotu kan rashin shirya taron majalisar zartarwa NEC na kasa tun bayan babban zaben 2023.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kogi ta dakatar shugabanta kan zargin wawure kudi da cin dunduniyar jam’iyyar. Jam’iyyar PDP ta tabbatar da ci gaban a wata sanarwa.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu jama'a sun barke da zanga-zanga harda kone-kone bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa.
Rikicin PDP
Samu kari