Rikicin PDP
Kungiyar haɗin kan al'ummar shiyyar Arewa maso Gabas ta roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke Nyesom Wike daga matsayin ministan birnin Abuja.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fusata kan kalaman da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi. Sun bukaci jami'an tsaro su zama cikin shiri.
Kungiyar NUF ta yi kira ga jam'iyyar PDP da ta hukunta ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Kungiyar ta ce kalaman Wike rashin ɗa'a.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya nuna kwarin gwiwarsa kan cewa nan ba ɗa jimawa ba za a shawo kan rikicin jam'iygar PDP. Ya ce suna kokari hakan.
Ministan Abuja kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya ja kunnen gwamnonin jam'iyyar PDP kan rikicin siyasar jihar, ya ce kada su sake su tsoma baki.
Tsohon mataimakin shugaban PDP ta kasa, Cif Bode George ya bayyana cewa ba zai yiwu Alhaji Atiku Abubakarya tsaya takarar shugaban kasa a 2027 ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yiwa jigon PDP Bode George martani kan shawarar da ya ba shi ta ya hakura da yin takara a 2027.
Yan sanda a jihar Bayelsa sun kama babban jigo a PDP bisa laifin mallakar makami ba bisa ka'ida ba. An tsare jigon PDP a wajen binciken masu manyan laifuffuka.
Rikicin PDP
Samu kari