Rikicin PDP
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi magana kan rikicinsa da Gwamna Siminalayi Fubara. Ya ce babu batun sasantawa a tsakaninsu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce zai ci gaba da tunkarar yaƙin da ke gabansa a PDP ba gudu ba ja da baya, ya musanta raɗe-raɗin zai koma APC.
Shugaban rikon PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ya bayyana cewa ba bu wanda zai tsorata shi ko a matsa masa lamva ya yi murabus daga muƙaminsa.
Jigo a jam'iyyar PDP, Edwin Clark ya bukaci mukaddashin shugaban PDP na kasa Umar Damagun ya kori ministan Abuja, Nyesom Wike domin cigaban jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP ta yanke hukuncin fita daga zaben da za a yi a Jigawa inda ta zargi hukumar zabe ta SIEC da tsauwalawa a kudin siyan fom na takara da magudi ga APC.
Wani abin fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya tarwatsa sakatariyar jam'iyyar APP da ke yankin Fatakwal a jihar Ribas da tsakar daren wayewar Litinin.
Rikicin jam'iyya ya kara kamari a jihar Benue yayinda aka dakatar wasu daga cikin shugabannin kananan hukumomi da jiga jigan jam'iyya saboda nuna rashin ladabi
Babbar kotun jihar da ke zamanta a Gboko, jihar Benue ta hana jam’iyyar PDP gudanar da babban taron da ta shirya yi a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta, 2024.
Yayin da ake daf da gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo, tsohuwar shugabar matan jam'iyyar PDP da magoya bayanta sun watsar da jam'iyyarsu inda suka shigo APC.
Rikicin PDP
Samu kari