Rikicin PDP
Sanata Abba Moro ya ce PDP za ta iya cin zaben 2023 da ba a zabi Ifeanyi Okowa ba a matsayin mataimaki ba, wanda ya gaza kawo jiharsa ballantana yankin da ya fito.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta shirya zuwa kotu kan sauya shekar gwamnan jihar Delta zuwa APC. Ta bayyana cewa ba ta yarda da sauya shekar ba.
Jam'iyyar PDP, reshen jihar Bayelsa, ta shaida cewa za ta marawa Shugaba Bola Tinubu na APC baya a zaben 2027 da ke gabatowa. PDP ta nemi Gwamna Diri ya bi bayansu.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi kan ƙoƙarin raunana PDP, yana mai cewa lalata jam'iyyar na iya haifar da rushewar dimokaradiyya a Najeriya.
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Ɗan majalisar wakilai, Ikenga Ugochinyere ya hango matsaloli a PDP inda ya gwamnoni biyu da ‘yan majalisa 40 na shirin ficewa daga PDP saboda rikice-rikice.
Hadimin Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta a bangaren matasa da kungiyoyin farar hula, Harrison Gwamnishu ya ajiye aikinsa saboda matsalar tsaro.
Shugaban PDP, Umar Damagum ta bayyana cewa 'yan Najeriya ne ke rike da ikon zaben wanda zai ci gaba da jagorancinsu a babban zaben 2027 mai karato wa.
Ƙungiyar PDP 100 Percent ta bukaci Atiku Abubakar da ya hakura da takara a 2027, ta nemi jam’iyyar ta mara wa ɗan takarar Kudu baya don adalci da hadin kai.
Rikicin PDP
Samu kari