Rikicin PDP
A kokarin kawo karshen rikicin babbar jam'iyyar hamayya watau PDP, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, Da Atiku Abubakar sun amince da kafa wani kwamitin mutum 14
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta jaddada cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabanta na kasa Iyorchia Ayu, Premium Times ta rahoto. Sakataren watsa lab
An fara ƙishin kishin ɗin shirin da gwamna Wike ke yi idan har ba'a masa abinda yake so ba a jam'iyyar PDP, wani jigo ya ambaci sunan wani ɗan takara da zai so.
Dazu Gwamna Nyesom Wike ya yi zama da Atiku Abubakar domin a dinke barakar da ke PDP. Haduwar Atiku da Wike ya biyo bayan zaman BoT da shugabannin PDP suka yi.
Yayin da masu faɗa aji da shugabannin PDP ke kokarin shawo kan matsaloli a matakin ƙasa, sabuwar ɓaraka ta balle a jihar Kebbi, mambobi da yawa sun koma APC.
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Awanni 24 bayan sauya sheƙar shugaban ƙaramar hukuma mai ci da Kansiloli, tsohon kwamishinan tsaro a jihar Sakkwato, Garba Moyi, ya bi sahu ya koma jam'iyyarAPC
Wani ‘Dan Jam’iyyar PDP ya samu tikitin zama ‘Dan takara a APC a 2023. Har yanzu rajistar AMA Abiodun da PDP tana nan, sai ya ke neman mulki jam’iyyar APC.
Rikicin PDP
Samu kari