Sheikh Aminu Daurawa
Sabon kwamandan rundunar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahin Daurawa ya ce tuni suka yi nisa a shirye-shirye daura auren mutun 1,000 karƙashin Hisbah.
Gwamnatin jihar Kano,karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta mayar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan kujerarsa na shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano.
Cibiyar ICICE ta shirya wani zama na musamman domin tattaunawa a kan makomar al’umma bayan zabukan da za a shirya a Najeriya, mun tattaro wainar da aka toya.
Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya shawarci maza cewa ka da su kuskura su shekara 10 da mace daya matukar suna da muradin kara aure.
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana shawarwari da nasihohin da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari kan mastalar tsaro a ganawarsu da shi a Fadar Aso Rock.
An karrama Isa Ali Ibrahim Pantami a wani taro da ake yi a birnin Dubai da ke United Arab Emirates. Ministan Najeriyan kadai ya samu wannan lambar yabo a taron.
Babban Malamin Musulunci, Haifaffen Saudi Arabiya, Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu zai samu shaidar OON. Malamin ya wallafa littafai irinsu Tafsir da Hadisi.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yace ma’aikatarsa ta kammala yin ayyuka sama da 2000 a fadin tarayyar kasar a shekaru uku
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari