Sarkin Kano
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Maganar NNPP tayi wa APC taron dangi a Kano tayi karfi, Shekarau ya gujewa Gawuna. Malam Ibrahim Shekarau ya gujewa Nasiru Gawuna da ya je gidansa cikin dare.
An fara rade-radin Sarki Rilwan Suleiman Adamu yana tare da Yemi Osinbajo. Mai martaba ya bayyana ainihin abin da ya faru da tsakaninsa da Mataimakin shugaban.
Gwamnan Kano ya shiga takarar Sanata a Najeriya. Kujerar Maliya ta na yawo a iska, Dr. Abdullahi Ganduje zai nemi zaama Sanatan Arewacin jihar Kano a 2023.
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dauki mataimakinsa a matsayin ‘Dan takarar APC a 2023. Nasir Gawuna shi ne wanda ake tunanin zai rikewa APC tuta.
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Bayero ya bukaci masu kada kuri’a da su karbi katin zabe na dindindin (PVC) a shirye-shiryen tunkarar zaben 2023 mai zuwa.
Ministan sufurin, Honarabul Chibuke Rotimi Amaechi a ranar Litinin, ya ziyarci sarakunan Kano, Bichi da Daura domin burinsa na fitowa takarar shugabancin kasa.
Bayan rabuwar da matarsa yar kasar Jamaica a shekarar 2019, Oluwo of Iwo ya gamu sabuwar soyayya a kasar Kano. Sarkin kasar Iwo ta jihar Osun, Adewale Akanbi.
Shugaban kamfanin jirgin Mr Allen Onyema ya bayyana cewa hukumomin kamfanin zasu ziyarci Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, nan ba da dadewa ba don sulhu kan abinda
Sarkin Kano
Samu kari