Labaran NNPC
Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd). An sauke ganga miliyan daya.
Matatar Aliko Dangote na shirin fara aiki a shekarar nan. Dangote zai taimaka wajen rage adadin man da ake shigowa da su daga matatun kasashen katare.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Sanusi Lamido Sanusi, ya yi magana kan zaman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ministan man fetur na kasar nan.
Duk da alkawarin da NNPCL ya yi, ba dole ba ne matatar da ake jira ta soma aiki a Disamba. Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kashe biliyoyi masu yawa domin gyaransu.
Za a samu labari Ifeanyi Araraume wanda ya taba wakiltar Arewacin Imo a majalisar dattawa ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya janye mukaman da ya bada a kamfanin NNPC.
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake naɗa Mele Kyari a matsayin shugaban kamfanin mai na kasa NNPCL da mambobin gudanarwa guda takwasa ranar Litinin.
Shugaban rukunin kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya bayyana crwa matatar man fetur ɗinsa ta shirya fara aiki a cikin watan Disamba kamar yadda aka tsara.
Kamfanin mai na NNPC ya yi alkawarin dakatar da shigo da mai Najeriya zuwa karshen shekarar 2024 inda ya matatun mai za su fara aiki a watan Disamba.
Masu harkar saye da saida mai sun ce abin da ya jawo hauhawar farashi shi ne karancin kaya, farashin fetur ya sauko, NNPCL da kamfanoni sun shigo da mai.
Labaran NNPC
Samu kari