Labaran NNPC
Al'umma su na faman kokawa a game da 'dan karen tsadar rayuwa. Man fetur ya na cigaba da kara tsada a Najeriya duk da kamfanin NNPCL ya musanya zargin rashin kaya.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi nasara a shari'arta da kamfanin Process & Industrial Developments (P&ID) Limited a kotun Landan a ranar Litinin, 23 ga watan Oktoba
Yayin da ake murna da kammala matatar man Dangote, wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda hakan zai kawo tashin farashin man fetur a shekarar 2024.
Kamfanin Tace Man Fetur, NNPC, ta sanar da cewa gobara ya tashi a matatanta da ke Warri, Jihar Delta a ranar Juma'a. Kamfanin ta ce an samu nasarar kashe gobarar.
Kamfanin mai na NNPC ya yabawa Shugaba Tinubu kan daukar matakin cire tallafin mai a kasar, ya ce matakin ya ceto kamfanin daga durkushewa saboda matsalar kudade.
Mele Kolo Kyari wanda shi ne shugaban kamfanin mai na National Petroleum Corporation Limited (NNPCL) ya yi bayanin abubuwan da su ka jawo ake ganin layin man fetur.
Kamfanin mai na NNPC ya karyata rahoton cewa ya bai wa wasu kwangiloli na gyara bututun mai a boye ga wasu masu ruwa da tsaki a harkokin man fetur a Arewacin kasar.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPC) ya sanar da waɗanda suka yi nasarar samun kwangilar bututun mai. Attajirai huɗu na Najeriya za su ƙara samun kuɗaɗe.
Kamfanin mai mallakin gwamnatin tarayyan Najeriya ya musanta raɗe-raɗin cewa yana shirin ƙara farashin litar man fetur daga N620, ya ce ba gaskiya bane.
Labaran NNPC
Samu kari