
Nimasa







Aiki ga mai kare ka: Yadda Pantami ya yi haramar gyara Ma’aikatar sadarwa a kwanaki 10
Ministan sadarwan Najeriya watau Isa Ali Pantami ya dauki matakin gyara ma’aikatarsa domin cin ma #NextLevel. Isa Ali Pantami ya cika alkawarin da ya dauka na yankawa Hukumomin da ke kasansa aiki.