Matasan Najeriya
Wani dan jarida ya maka hukumar zabe mai zaman kanta INEC a kotu saboda gaza bashi katin zabensa. Ya ce dole a bashi katin zabe ko kuma a dage zaben bana duka.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya sanar da yadda ya tsani diyarsa ta farko mai shekaru 21. Yace bata mutunta shi kuma tana yawan bata masa rai ga son kantta.
Wani 'dan Najerya ya baiwa jama'a mamaki bayan bayyana da yayi a wurin wani biki da akwatin kudi inda ya dinga watsa bandiran sabbin takardun Naira da ke wuya.
Wani 'dan Najeriya ya bayyana bidiyon tsohon gidan da kakaknsa ya gina a shekaru 131 da suka gabata. Gidan yana nan gyam bai yi komai ba tare da fasalolinsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano tace za a gudanar da gwajin kwakwalwa kan Murja Ibrahim Kunya,fitacciyar 'yar TikTok da aka cafke a jihar bayan korafin malamai.
Wata daliba ta tabo malamain kwalejin fasaha a Najeriya, inda tace ta ba da al'aurarta ne kafin ta kammala karatu cikin sauki. Kwaleji ya ce zai dauki mataki.
Mazauna birnin tarayya Abuja sun bayyana farin cikin da suka ji bayan samun labarin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da kara wa'adin musanya kuɗi.
Wata budurwa ta bar jama'a baki bude bayan ta hau jirgi takanas daga nahiyar Amurka inda ta dire Afrika don siyan man kadanya mai matukar kyau, Ta Koma can.
Wani bidiyo ya bayyana inda wani matashin lebura ya ci jarabawa abokan aikinsa ke taya shi murna. Sun daga shi sama kacokan tare da komawa suka yi rawar murna.
Matasan Najeriya
Samu kari