Matasan Najeriya
Wani matashi ya ba jama'a mamaki bayan ya nuna katafaren gidan ya gina da kudinsa, Cikin sirrin nasararsa, yace baya bin mata, baya shan giya balle sharholiya.
Wata matashiya yar shekara 23 a duniya ta taɓa zukatan jama'a yayin da ta bayar da labarinta a soshiyal midiya, tace yaranta uku kuma kowanne ubansa daban.
Wata budurwa a shafin Twitter ta yi wuf da wani matashi da ya kwankwasa kofa don siyan kayan sanyi da take siyarwa. Ta bayyana yadda lamarin ya faro a tsakani.
Wata jami'a a Arewacin Najeriya ta bayyana haramtawa dalibanta amfani da waoyoyin hannu saboda wasu dalilai da suka faru. Mutane sun yi martani mai daukar rai.
Wata mata 'yar Najeriya ta birge jama'a bayan ta ki karbar motar da 'danta ya gwangaje ta da ita ranar zagayowar haihuwarta. Dalibi ne bata san sana'arsa ba.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta koka da irin rikon da mahaifiyarta tayi mata tun tana karamarta.Cikin da bakin ciki da kuka ta sanar da cewa haka ake wa kannanta.
Wata budurwa ta nuna ofishinta bayan shekaru 3 da ta kafa kasuwancin abinci da kudin makarantarta. A halin yanzu ta kammala karatu da kasuwancinta kammale.
Wani matashi da azal ta hau kansa a jihar Delta ya doke mahaifiyarsa inda ta sheka lahira. An gano cewa wata kadarar gado suka siyar amma kason bai masa ba.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce tunanin kowane dan Najeriya me kasa zata yi ya amnfana ba ya tunanin a waje kaza yana da rawra da zai taka a karu.
Matasan Najeriya
Samu kari