Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Natasha mai wakiltar Kogi ta Tsakiya karkashin inuwarPDP tahalarci zaman Majalisar Dattawa yau Talata, karo na farko bayan dakatar da ita na watanni 6.
Sanata Ali Ndume ya dauki hanyar kawo karshen labaran karya da ake yada wa a kasashen waje a kan zargin kashe kiristocin Najeriya saboda addininsu.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, za ta koma bajin aiki a majalisar dattawa. Hakan na zuwa ne bayan dakatarwar da aka yi mata ta kare.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, zai yi rabon tallafi ga marasa galihu a jihar Kano. Za a raba tallafin ne dukkan kananan hukumomi.
A labarin nan, za a ji cewa Kingsley Chinda, Shugaban Marasa Rinjaye a majalisar wakilai ya shiga matsala, yana ganin alakarsa da Wike za ta jawo masa asara.
Kungiyar dattawan Arewa ta ACF ta bukaci gwamnatin tarayya da majalisar ta kare matatar Dangote daga masu shirin durkusar da ita kan shigo da fetur daga waje.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudden Abbas ya ce shirin gyaran kundin tsarin mulki kan zaɓe zai ba hukumar INEC mai zaman kanta damar gudanar da zaɓe a rana daya.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
Shugabannin hukumar tarayyar turai ta EU sun gana da hukumar INEC kan shirin zaben 2027. INEC ta bukaci gyaran dokar zabe domin kaucewa matsala a 2027.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari