Majalisar dattawan Najeriya
Musa Saidu ya ce Dattawan Arewa ba su tare da Godswill Akpabio domin Sanatan ba masoyin Arewa ba ne, hakan na zuwa ne bayan an ji wasu ‘Yan Arewa su na bayansa.
Tsohon Gwamnan Zamfara zai hada-kai da Sanatocin PDP domin yakar APC. Abdul’Aziz Yari ba zai janye takarar da yake ni na shugabancin majalisar dattawa a bana ba
Yayin da ake tunkarar rantsar da majalisar tarayya ta 10 a watan Yuni, Sanata Ali Ndume da Barau Jibrin sun hakura da neman kujerar shugaban majalisar dattawa.
Gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10, Sanata Abdulaziz Yari, ya ki bin umurnin zababben shugaban kasaTinubu na janyewa daga tseren shugabancin majalisar.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya ce ya hakura da kudirinsa na son zama shugaban majalisar dattawa sannan ya marawa Godswill Akpabio, tsohon minista baya.
Yayin da ake tunkarara ranar rantsarwa, jam'iyyar APC da shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Tinubu, sun yanke yadda shugabancin majalisa ta 10 zai kasance.
Rahotanni sun bayyana cewa sanata Akpabio, da wasu zababbun sanatocin jam'iyyar APC, sun sanya labule da Bola Tinubu a birnin Port Harcourt na jihar Rivers.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bada haske game da wanda zai kasance shugaban majalisar dattawa ta 10, wadda an dade ana cece-kuce akan kujerar.
Abdullahi Umar Ganduje ya fadi wanda Gwamnonin APC suke goyon baya a zaben majalisa, ya ce babu wanda zai canza tsarin da suka fitowa jam’iyya mai mulki da shi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari