Majalisar dattawan Najeriya
Ma'aikatar shari'a ta jihar Kano ta ce binciken da ta gudanar kan tuhumar da ake yi wa Alhassan Doguwa kan laifin kisan, ya nuna cewa ba a same shi da laifi ba.
Sanata Kashim Shettima, zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa kirista ne ya kamata ya zama shugaban majalisar dattawa ta 10 don adalci.
Sharadin da Rabiu Kwankwaso ya ba Bola Tinubu zai batawa APC lissafi a Majalisa. Ana rade-radin tsohon Gwamnan ya ce a canza yadda alka ware kujerun majalisa
Shugaban Najeriya mai barin gado nan da kwana 6 kacal, Muhammadu Buhari, ya roki majalisar dattawa ta sahale masa ya maida wa gwamnatin Borno kuɗi biliyan N16bn
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya nuna goyon bayansa ga takarar neman zama shugaban majalisar dattawa ta 10, da sanata Godswill Akpabio, ya ke yi.
Wa'adin Femi Gbajabiamila da 'yan majalisa ta tara ya na shirin zuwa karshe a Majalisa. Mun kawo maku kudirori da ayyuka 7 da za a rika tuna Majalisa da ita.
Shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan, ya musanta cewa yana takarar neman shugabancin majalisar dattawa ta 10. Sanatan ya ce ƙarya ce kawai ake masa.
Ɗan takarar sanatan Nasarawa ta Yamma a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar NNPP, ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hari da ƴan bindiga suka kai masa a gidansa.
Sanata Sani Musa ya musanta zargin cewa yana da hannu a ƙullin da ake ƙullawa na ganin sanata Ahmed Lawan ya yi tazarce a kujerar shugaban majalisar dattawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari